Wannan wani mutum ne kamar yanda rahotanni suka bayyana cewa mahaifiyarshi ba musulma bace da yaje aikin hajji ya roki Allah da yasa mahaifiyarshi ta fahimci addinin musulunci ta karbi kalmar shahada, aikuwa sai Allah ya amsa addu'ar tashi domin kamar yanda ake iya gani a wannan hoton mutumin yana waya da mahaifiyarshine bayan data karbi addinin muslunci wannan yasashi yin kukan murna.

No comments