Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a lokacin da yake kallon wasan kwallon kafa tsakanin Najeriya da Kamaru wanda wasan ya kare kunnen doki 1-1, amma wani abu da ya ja hankulan mutane da yawa da sukayi sharhi akan wannan hoto shine irin yanda rayuwar shugaba Buhari take cikin sauki ba tare da nuna fariya ba duk da cewa shine mutum na daya a kasarnan.
Mutane da dama sunyi magana akan irin talabijin din dake gidan shugaban kasar wadda yake kallo da ita a wannan hoton da kujera da abin dora talabijin din kai harma da labilen dakin wasu sunyi magana akanshi inda da dama suka kara tabbatarwa da kansu cewa lallai shugaba Buhari mutum ne da ba ruwanshi da rayuwar facaka kuma cigaban Najeriya shine a gabanshi domin idan ba haka babu yadda za'ayi ace mutum me matsayi irin nashi an samu irin wadannan kayayyakin da kusan da yawa irin sune ko kumama wadanda suka fisu a cikin gidajen talakawan kasarnan.
Muna fatan Allah ya kara taimakon shugaba Buhari dan tabbatar da manufofinshi masu kyau a kasarmu Najeriya.

No comments