Home
/ kannywood
/ Ahmad S. Nuhu ya cika shekaru 11 da rasuwa
Allah sarki rayuwa yau shekaru goma sha daya kenan cif da rasuwar tsohon fitaccen jarumin fin din hausa, Ahmad S. Nuhu, muna fatan Allah yakai rahama kabarinshi ya gafartamai zunubanshi yasa ya huta.

No comments