Fitacciyar jarumar fim din Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunan nata na kwanannan, Nafisa tayi suna wajan kin yin blicin tace ta yarda ta tsaya da irin kalar faatar da Allah ya halicceta da ita, hotunan nata sun kayatar.

Hotunan Nafisa Abdullahi da suka kayatar

No comments