Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan tare da abokanshi da sukayi karatu a aji daya a shekarar 1953 a makarantar Katsina Middle School, an dauki hotunan nanne a yau yayin da Abokan karatunnashi suka kaiwa shugaban kasa ziyara a gidanshi dake Daura.

Abokan karatun shugaba Buhari sun kaimai ziyara Daura

No comments