Kamar Yadda Kowa Yasani Jaruma Rahama Sadau Bata Dauki Saka Kananun Kaya Da Barin Gashi A Bude A Bakin Komai Ba Idan Kukayi La’akari Da Sabbin Fina-Finan Datake Yi A Nollywood.
Majiyar HausaTop Taci Karo Da Wani Furuci Da Jarumar Tayi A Wata Mujalla Mai Taken Guardian Life Wanda Wannan Furuci Nata Yake Kara Tabbatarwa Da Jama’a Cewa Bata Dauki Saka Kananun Kaya Dakuma Barin Gashi A Bude A Matsayin Abinda Addininta Da Al’adar ta Suka Hanata ba.
GA Furucin Data Kamar Haka:- “Na san addini na. Nasan al’ada na. Kuma nasan iyakokin da suka sa akai na. Kaga kamar bana jin dadin sa kananan kaya duk da yake bana ganin laifin bude gashi. ”
Shin Me Zakuce Gameda Wannan Jarumar???
No comments