Shugaban kasa M. Buhari tare da 'ya 'yanshi


Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan tare da 'ya 'yanshi da mazajensu a wannan hoton nasu na iyali da yayi kyau, Zahara Buharice ta saka hoton tana yiwa mutane barka da Sallah.

Related Posts

No comments