An kwantar da shaharraren mawakin rap Lil Wayne a asibiti bayan an same shi a sume a dakin sa na otel a jihar Chicago da ke kasar Amirka ‘yan mintuna kadan da farfadiyya ta kama shi a satin da ya gabata.
Mawakin ya sake samun farfadiyyar a yayin da ake tafiya da shi zuwa asibiti a motar asbiti wato ambulance amma a wannan lokacin likitoci sun yi kokarin wajen farfado da shi a yayin da farfadiyyar da kama shi a motar.
Image © Alummata
Duk da cewa tawagar sa sun yi kokari na wajen ganin cewa an sallame shi daga asibiti saboda ya samu zuwa halartar taron dandalin da suka hada a garin Las Vegas, likitoci sun bada shawaran mawakin ya huta na sati 2 kafin ya cigaba da show na sa.
Rahotanni daga kafafen yada labarai na TMZ ta bayyana cewa na likitoci sun ba Lil Wayne Shawara ya huta tukunna har sai ya ji sauki kafin ya cigaba da aiki.
Ga rubutun da TMZ ta rubuto a shafin ta na Twitter game da lamarin:
Our sources say Wayne’s been advised to avoid overdoing it on tour, and he’ll be taking 2 weeks off for some much needed R&R … his next show is September 23 and we’re told he’ll be there.

No comments