Jarumin fim din Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan a lokacin dayaje garin Sakkwato yin wasan Sallah, mutane da dama, musamman matasa, sun fito domin ganin yanda Adamu zai nishadantar dasu. Adamun ya mika godiya a garesu bisa irin soyayyar da suka nuna mishi.
No comments