Hotunan jarumai a gurin nuna shirin fim din Kalan Dangi

Tsohuwar jarumar fim din hausa matar Sani Musa Danja, Zaki wato Mansurah Isah kenan tare da me bayar da umarni sheikh Isah Alolo da sauran wasu jarumai irin su Ai'sha Aliyu Tsamiya da Fati Washa ne a wadannan hotunan da suka dauka a gurin nuna shirin fim din Kalan Dangi.

Related Posts

No comments