Marigayi mawakin Hiphop Amir Hassan wanda akafi sani da Lilamir yana ta kara samun addu'o'i daga bakunan jama'a da dama, anan Amir ne tare da mahaifiyarshi, a jiyane Allah ya yimasa rasuwa sanadiyyar hadarin mota, Allah ya kai rahama kabarinshi 'yan uwa kuma Allah ya basu hakurin jure rashin.
No comments