Jarumin fim din Hausa daya kware wajen barkwanci, Mustafa Nabaraska kenan a wadannan hotunan nashi daya sha kwalliyar sallah, shima ya mikawa masoyanshi sakon barka da sallar layya, munamai fatan alheri da barka da salla

No comments