A wannan shekarar shirin da gidauniyarnan me yaki da ciwon daji karkashin jagorancin uwar gidan gwamnan Jihar kebbi Dr. Zainab Bagudu me suna MEDICAID take shiryawa duk shekara a watan Octoba za'a yishine da babban jarumin fim din Hausa Ali Nuhu, ana shirya wannan gagarumin shirine domin wayar da kan musamman mata dangane da ciwon daji.
A shekarar data gabata da Rahama Sadau akayi wannan shiri gashi kuma bana da Ali Nuhu Sarki za'ayi muna tayashi murna da fatan Allah ya kara daukaka.
No comments