WA'AZIN GORON SALLAH FITOWA TA (2). Mp3
Tareda: JIBWIS SOCIAL MEDIA KANO 
ACI GABA DA GUDANAR DA WA'AZIN GORON SALLAH KUNGIYAR IZALA RESHEN JIHAR KANO KARKASHIN  JAGORANCIN DR. ABDULLAH SALE PAKISTAN TA DIRA A KARAMAR HUKUMAR GEZAWA
  Ranar Laraba  22/12/1438AH - 13/9/2017      
              
        kungiyar IZALA reshen Jihar kano ta gabatar da wa'azin goron Sallah a Garin Larabar Asabawa (Gadan) cikin karamar hukumar Gezawa.
   An dai fara gabatar da wa'azin ne bayan Sallar Magriba ta daren jiya Laraba.
       Dinbin Al'umma sun sami damar halartar wannan wa'azi wanda suka hadarda:
Malamai, Alarammomi, Shuwaga bannin Kungiya,  Yan Agaji, Tawagar Social Media da sauran Al'ummar gari.
   Malamai Uku ne suka gabatar da wa'azi wanda suka hadar da:
1. Dr. Abdallah Muhammad Getso•
DOWNLOAD FILE
2. Sheikh Abdulmudallib Auwal Gusau•
DOWNLOAD FILE
3. Sheikh Hamza Bin Ishaq
DOWNLOAD FILE
   Allah ya karawa malaman mu Lafiya, Imani Da Ilimi mai Amfani
Kuyi Sauraro lafiya
              °°°°°°°°°°°
Ku cigaba da kasan cewa da
Jibwis social media kano
Like →→ www.facebook.com/socialmediakano
```JIBWIS SOCIAL MEDIA KANO```•

WA'AZIN GORON SALLAH FITOWA TA (2). Mp3 Tareda: JIBWIS SOCIAL MEDIA KANO

No comments