WA'AZIN GORON SALLAH. Mp3 Tareda: JIBWIS SOCIAL MEDIA KANO•

WA'AZIN GORON SALLAH. Mp3
Tareda:  JIBWIS SOCIAL MEDIA KANO•
Wanda Kungiyar izala reshen jihar Kano karkashin jagorancin Dr. Abdullah Usman Sale pakistan ta gabatar
Ranar  Lahadi wanda yai daidai da 19/12/1438AH-10/09/2017
Kungiyar izala reshen jihar Kano ta gabatar da Wa'azi a cikin jerin gwanon wa'azuzzukan goron Sallah data fara gabatarwa, an gabatar da wa'azi ne  hedikwatar Izala ta karamar hukumar Tarauni  A masallacin Alhaji Tahir Haruna Hungu Dake Unguwar Gyadi-Gyadi.
  Wannan wa'azin dai ya angudanar dashi ne karkashin jagorancin shugaban Izalar jihar kano wato Dr. Abdallah Saleh Pakistan.
   Wa'azin ya samu mahalarta da yawa daga cikin birni dama sassan wajen gari harma da wasu daga cikin shuwagabannin wannan kungiya a matakin kasa da jiha.
1. Dr. Abdallah
       Muhammad Getso
DOWNLOAD FILE
2. Dr. Abdulmudallib Ahmad
DOWNLOAD FILE
3. Barrister Ishaq Adam Ishaq
DOWNLOAD FILE
4. Sheikh Muhammad Bin
     Uthman Kano
DOWNLOAD FILE
   Kuyi Sauraro lafiya           
             °°°°°°°°°°°
Ku cigaba da kasan cewa da
Jibwis social media kano
Like →→ www.facebook.com/socialmediakano
JIBWIS SOCIAL MEDIA KANO•

Related Posts

No comments