Showing posts with label Wakokin Hausa. Show all posts
Showing posts with label Wakokin Hausa. Show all posts
Wannan Itace Cikaken Audio Wakar Tijjani Gandu, Wanda Yama Dan Takarar Gwamnan Jihar Kano Wato Abba Kabir Yusuf, (Abba Gida Gida Abba),
Wakar Tayi Farin Jini Sosai Musan Man A Wajen Matasa Maza Da Mata, Sannan Ma Shiryin Wakar Shima Yayi Namijin Kokari Bisa Yanda Ya Tsara Da Kuma Tafiyar Da Wakar ..
Daman dai nasan zaku yi farin ciki da wannan waka saboda wannan waka tayi armashi.


Abba gida gida mp3 downlord

Source:Hausaloaded


Sabuwar wakar Tijjani Gandu - Abba Gida Gida


Fasihin mawakin nan na siyasa Dauda Adamu Abdullahi Kahutu wato Dauda kahutu Rarara ya fitar da sabuwar wakar shi dangane da nasarar da shugaba Muhammadu Buhari yayi a zaben da aka gudanar na shekarar 2019 mai take “Mun shiga next level” .

Wannan wakar dai tana zuwa ne mintuna kadan da hukumar zabe ta ayyana shugaba Buhari a mastayi wanda ya lashe wannan zaben da aka kammala.

Rarara dai yayi wannan waka tare da abokinshi Baban Cinedu.

Sauke wannan waka ta rarara ta welcome to the next level daga shafin Arewamobile.com ko kuma da link dake kasa.

Downlord Rarara Munshiga Next Level

Source:http://arewamobile.com/download-sabuwar-wakar-rarara-mun-shiga-next-level/

Sabuwar Wakar Rarara : Mun Shiga Next Level


Wannan wata sabuwa waka wanda shahararren mawakin zamani na siyasa dauda kahutu rarara yayi Wanda a cikin wannan wakar nasan zata kayatar da ku.

Wanda nasan cewa duk masoyin baba buhari zaiyi murna jin wannan wakar ta rarara.

Gadan daga cikin baitoci
Kubani kidan da binne pdp

Baba buhari two times

Zabin talakawa Ikon Allah
Bazan baku zakin miyar ba.

Ayi sauraro lafiya.

Downlord mp3

Source: hausaloaded

Sabuwa Wakar Rarara - Kubani kidan Da Ɗa Binne PDP

Sabuwar wakar Ado Gwanja mai suna ” Ruwa ” wakar ruwa wakce da mawakin yayi akan ruwa wannan ruwa dai da kuka sani kawai ku saurari abin da yake cewa.
#arewablog

Downlord mp3

Sabuwar Wakar Ado Gwanja -Ruwa

Albishirin ku ma'abota ziyarar wanannan shafi mai albarka hausaladed.com a yau nazo muku da daya daga cikin wakokin da kuke jira wato wakar 'hafeez gani nazo' wanda shima itama tayi dadi sosai shahararren mawakin ne ya rerata kuma yana daga cikin jaruman da sunka haskaka a fim din wato Umar M Shareef.

— Hafeez gani nazo bani in baki
– Zabi kena zaba muyo rayuwa
– Hafeez gani nazo bani in baka
– Zabi kai nazaba muyo rayuwa
– Nayi duba zuciyata babu kamarki
– Ke kadaice kaf amata babu ta biyunki
– A gurina kinyi gata babu mai tabaki
– Ko a barci zana kwanta sai da hotonki.

Downlord mp3

#arewamini

Umar M Shareef - Hafeez Gani Nazo Latest Song

Umar M Shareef yana farin cikin sanar da masoyansa ya fitar da sabuwar wakarsa me suna SARINA , Wannan wakar Tasha Babban da ragowar wakokinsa domin wannan wakar ita da turanci yayi ta .Mawakin ya dan kwana biyu bai fitar da sabuwar wakaba saboda ya tsunduma cikin film gadan gadan duk da haka be hanashi ya nishadantar da masoyansa ba .
GA KADAN DAGA CIKIN BAITOCIN WAKAR:-

-I will never forget the fisrt time I saw you oh hoho
– And the time I abset starting follow you
– You rock for the right Am ready to fight for you
– Your heart never rest open to my chest may you suffocate for the looking of my face.

Downlord Audio

#wakoki

Umar M Shareef -Sarina

Sabuwar wakar abdul d one kenan Mai suna ” Bani Fushi Kan So ” waka mai ratsa zuciyar masoya da masu sauraren wakokin soyayya ko basu bara soyayya ba kai abdul d one ba dama.
Kawai da abin da zance kada ku bari wannan wakar ta wuceku maza ku saurareta domin nishadantarwa.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Bani fushi kan soyayya ganin akwai ka a rai
– Nima nasan lallai na dace da mai share kuka
– Masoyi ka zamo rabin jiki
– Samun kane chikar farin ciki
– Rashinka zaihani cin abinci
– Yaka zo zo guna
– Maza kamo hannuna muje zuci kai ta aje
– Saboda kai nai aso bani so ka guje
– Abin da ke bata ranka korarshi nake
– Kazamo farin ciki mai kauda bakin cikina
Kunji kadan daga baitin wakar abdul d one mai suna Bani fushi gaskiya wakar tayi dadi sosai.


Sabuwar wakar abdul d one kenan Mai suna ” Bani Fushi Kan So