Shugaban kasa Muhammadu Buhari kenan a wannan hoton tare da wasu kananan yara, hoton ya dauki hankulan mutane sosai a shafukan muhawara da sada zumunta na yanar gizo
MINISTAR KUDI TA YI MURABUS
Murabus din da Ministar Kudin Nijeriya, Misis Kemi Adewosun ta yi, ba ya rasa nasaba da takaddamar da ake yi game da…Read More
No comments