Barkanku Yau, Wannan Wani Bawan Allah Ne Ke Wasan Sallah, Yane Nuna Tashin Irin Bajinta Da Allah Yayi Masa.
Zakuga Yadda Yake Hura Wuta Daga Cikin Bakinsa, Idan Kunka Duba Da Kyau Zakuga Kamar Fetur Ne Yake Sakawa A Bakinsa Yane Hura Watar.
Amman Duk Da Haka Idan Baya Tare Da Wani Sadabaru Ai Wutar A Abakinsa Bazata Bariba, Muddin Haka Kawai Yake Hurata.
Amman Da Yake Yane Da Irin Nasa Sadabaru Sai Aikinsa Yake Tamkar “Shan Ruwa” Abaki.
Ga Dai Video Nan Kuyi Download Ku Kallah Kuga Yadda Yake Wannan Wasan Da Wuta.
Download now

No comments