Tsohon dan takarar gwamnan jihar Naija Alhaji Umar Nasko da matarshi Jamila suna murnar cikarsu shekaru 15 da yin aure, ma'auratan sun dauki hotuna na musamman dan yin murnar wannan rana, inda aka nunasu a hotunan rike da juna cikin shaukin soyayya.
Muna fatan Allah ya kara dankon soyayya da albarkar aure.
Muna fatan Allah ya kara dankon soyayya da albarkar aure.
No comments