Mahaifin Ummi Zeezee ya cika watanni 6 da rasuwa By Mr Amanagurus Friday, 15 September 2017 Share Tweet Share Share Email A yau Juma'a mahaifin fitacciyar jarumar fim din Hausa, Ummi Zeezee ya cika watanni shida daidai da rasuwa, muna mishi addu'ar Allah ya kai rahama kabarinshi idan kuma tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani. Next Samira Ahmad na cin kayan dadi Previous Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rufai yana bi cikin layukan garin Kaduna dan fadakar da mutane akan muhaimmancin zaman lafiya Related PostsAdam A. Zango ne ya fara sakani a fim Duniya ta sanni:Yamin abinda bazan taba mantawa dashiba>>Fati Shu'uma Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Shu'uma ta fito ta bayyana iri halaccin da Adam A. Zango ya mata kamar yanda ya buk… Read MoreKalli wasu hotunan jaruma nafisa abdullahi dasuka birge Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunan nata da suka dauki hankula, Nafisar ta dauki … Read More>Rahama Sadau" href="https://arewatech24.blogspot.com/2018/02/umar-m-sharif-jinin-jikina-nerahama.html">"Umar M. Sharif jinin jikina ne">>Rahama Sadau A sakon data yiwa abokin aikinta, Umar M. Sharif na tayashi murnar zagayowar ranar haihuwarshi, Rahama Sadau ta bayya… Read MoreNima Adam A Zangone Gwanina >>Nura M Inuwa Tauraron mawakin Hausa, Nura M. Inuwa ya bayyana cewa shima Adam A. Zangone jaruminshi a cikin jaruman fina-finan Hau… Read More No comments
No comments