Jarumar fim din Hausa, Hadiza Gabon ta yanka Sa da sallarnan sannan ta rabawa makwabtanta talakawa naman, a matsayin taimako da kuma faranta musu suma suyi farinciki ranar sallah, me shirya shirin fim din hausarnan Kawu Kamfa ne ya yanka san sannan ya jagoranci rarraba naman gida-gida.
Wannan abin da Hadizar tayi ta cancanci yabo. Muna mata fatan Allah ya amsa wannan aikin ibada da tayi kuma ya saka mata da alheri suma wadanda suka taimaka wajan yin aikin Allah ya biyasu, muna musu barka da sallah.

Hadiza Gabon ta yanka Sa ta rabawa makwabtanta naman kyauta

No comments