Kamar yanda ake iya gani a wannan hoton kuma rahotanni suka bayyana, wannan wata matace me matukar biyayya ga mijinta da kuma son ta farantamai rai, ta yiwa mijin nata inuwane a lokacin da yake sallah, muna musu fatan alheri da fatan Allah ya kara dankon soyayya.

No comments