Home
/ kannywood
/ Wannan hoton ya dauki hankulan mutane
Yanda wannan dan sandan Najeriyar ya rikewa wani dan kasar China lema a wannan hoton ya dauki hankulan mutane musamman a shafukan sada zumunta inda wasu ke ganin dansandan ya wulakanta kanshi kuma jami'an tsaron China ba zasu taba jiwa wani dan Najeriya haka ba.

No comments