Shugaba Buhari ya gana da Sheikh Dahiru Bauchi

 Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da shehin malamin addinin Islama, Sheikh Dahiru Usman Bauchi a yau, Lahadi, a fadarshi dake babban birnin tarayya,Abuja.



Related Posts

No comments