Hoton Hadiza Gabon da yar kwalisa By Mr Amanagurus Tuesday, 18 September 2018 Share Tweet Share Share Email Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wannan kayataccen hoton nata da ta sha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri. Next Ina gwanin Wani?>>Adam A. Zango ya yabi shugaba Buhari Previous Kalli yanda wannan mutumin ya dukufa yana cike ramukan kan titi a babban birnin kasar India Related Posts'Da wannan budadden kirjin zaki shirya fim?'>>Wani ya gayawa Maryam Booth bayan da yaga wadannan hotunan Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth ta saka wadannan hotunan nata tare da abokan aikinta a yayin da suke gurin … Read MoreKalli irin murmushin da Amina Amal ke yi yayinda masoyinta ya aikomata da sako Jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal kenan rike da waya tana murmushi, tace irin murmushin da take yi kenan a yayin d… Read MoreAnyi Allah wadai da Amina Amal akan irin hotunan da take sakawa: 'Bata so ana gaya mata gaskiyane' A 'yan kwanakinnan jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal ta rika saka hotuna da mutane da yawa suka rika Allah w… Read MoreHoton Adam A. Zango da ya jawo cece-kuce Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan a wannan hoton nashi da ya dauki hankulan mutane, Adam ya … Read More No comments
No comments