Kungiyar IPMAN, PTD, NARTO, KASUWAR SHEIK MAHMUD GUMI da Kungiyar Katsinawa da Daurawa Mazauna Jihar Kaduna sun saya wa Gwamna Nasir Ahmad El-Rufai fom na tsayawa takara a karo na biyu.

Sabon salo: Gamayyar kingiyoyi sun sayawa gwamna El-Rufai Fom din takara

No comments