Adam A. Zango dan kwalisa By Mr Amanagurus Saturday, 29 September 2018 Share Tweet Share Share Email Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango kenan a wannan kayataccen hoton nashi da ya haskaka, muna mishi fatan Alheri. Next Kalli kayataccen hoton Bilkisu Shema tare da 'yar uwarta Previous Maryam Yahaya ta yiwa Rahama Sadau tallar jan baki Related PostsKalli Hadiza Gabon tayi anko da Diyarta Maryam Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wannan hoton da ta yi anko da yarinyar da take riko, Maryam, tace, … Read MoreAdam A. Zango ya bayyama albarkacin wadanda yake ci da har tasa ake kiranshi da Ranka shi dade Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango ya saka wannan hoton nashi inda ya nuna zobenshi dake dauke da sunan A… Read MoreHotunan Maryam Booth Dasukayi Kyau Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth kenan a wannan hoton nata da ya dauki hankula, tasha kyau, tubarkallah. … Read MoreKalli DJ Abba tare da Dija Tauraron mawakin gambara da Hausa, DJ Abba kenan tare da tauraruwar mawakiya, Dija, ya bayyana cewa, tana da matukar … Read More No comments
No comments