Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wannan hoton da ta yi anko da yarinyar da take riko, Maryam, tace, su abokaine na har abada.

Kalli Hadiza Gabon tayi anko da Diyarta Maryam

No comments