Home
/ kannywood
/ Kalli wasu kayatattun hotunan Maryam Yahaya da abokan aikinta
Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan kayatattun hotunan nata da tasha kyau, tubarkallah, a wasu hotunan tana tare da abokan aikinta irin su, Yakubu Muhammad da Umar M. Sharif, muna musu fatan Alheri.
Kalli wasu kayatattun hotunan Maryam Yahaya da abokan aikinta

No comments