Kalli kayatattun hotunan Rahama Sadau daga kasar Amurka By Mr Amanagurus Wednesday, 26 September 2018 Share Tweet Share Share Email Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a birnin New York na kasar Amurka take shakatawa, taje kasarne dan halartar taron majalisar dinkin Duniya akan kawar da tarin Fuka. Next Asirin Wasu Manya A Kasar Nan Zai Iya Tonuwa Idan Har Rikici Tsakanin Shahararrun Mata A Kafafun Sadarwa, Wato Jaruma Empire Da Layla Ali Othman Bai Kawo Karshe Ba Previous Kalli wannan hoton na Umar M. Sharif da Bilkisu Shema Related PostsFadan cacar baki tsakanin masoyan Ali Nuhu da Rahama Sadau ya kare: Amma ya fito da wani abu fili Fadan cacar baki tsakanin 'yan Gani kashenin masoyan babban Jarumin fim din hausa, Ali Nuhu da na korarriyar jaruma R… Read MoreZafafan hotunan Jaruma Maryam yahaya mansoor Jarumar fim din Hausa, wadda ta taka rawar gani a fim din Mansoor wato Maryam Yahaya kenan a wadannan hotunan nata d… Read MoreMutane da yawane a garin Sakkwato sukayi tururuwa dan ganin wasan Adam A. Zango Jarumin fim din Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan a lokacin dayaje garin Sakkwato yin wasan Sallah, mutane da da… Read MoreZafafan Hotunan jaruma Fati Washa da suka kayatar Jarumar fim din Hausa, Fati Washa kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar. Itama tana cikin jarumai mata masu… Read More No comments
No comments