Sababbin kyawawan hotunan tsohuwar jarumar shirya fina finai kannywood kuma tsohuwar matar shahararren jarumi Adam a zango wato Maryam ab yola wanda tayi fim din "Nas" wanda daga nan ne sukayi aure a yanzu bayan mutuwar aurenta ta dawo harka fim wanda tayi da tsohon mijinta.
No comments