Jarumar fina-finan Hausa, Rashida Lobbo na murnar zagayowar haihuwarta, ta saki wadannan hotunan da suka dauki hankula dan yin murnar wannan rana.
Muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.

Kalli zafafan hotunan Rashida Labbo na murnar zagayowar ranar haihuwar ta.

No comments