Assalamu Alaikum Warahamatullah
Ana tunatar da Yan Uwa musulmai akan azumin Ashura da Tasu'a wanda zai gudana Insha Allahu ranar Laraba da Alhamis mai zuwa (19th & 20th September 2018).
Da fatan Allah ya baku ikon yin wannan azumin mai tarin falala, da albarka (amin)
Dan Allah ku turama yan Uwa musulmai domin tunatarwa, duk wanda yayi hakan yanada dimbin lada na yada aikin alkhairi.

No comments