Kalli katin gayyatar daurin auren Ado Gwanja

Kalli katin gayyatar daurin auren Ado Gwanja
Mun jima da jin labarin soyayyar tauraron mawakin mata kuma jarumin fina-finan Hausa, Adam A. Zango da masoyiyarshi, Maimunatu inda lokaci zuwa lokaci mukan ga hotunansu tare, Allah dai yayi a karshe katin auren masoyan ya bayyana.
Kamar yanda ake iya gani a hoton sama za'a daura auren Ado Gwanja da Masoyiyarshi Maimuna idan Allah ya kaimu 13 ga watan gobe, muna fatan Allah yasa ayi lafiya.

Related Posts

No comments