Ibrahim Maishinku ya bugawa Shugaba Buhari fasta By Mr Amanagurus Monday, 17 September 2018 Share Tweet Share Share Email Tauraron fina-finan Hausa, Ibrahim Maishinku ya bugawa shugaban kasa, Muhammadu Buhari fastar yakin neman zabe inda ya bayyana goyon bayanshi gareshi a zaben shekarar 2019 me zuwa. Next 2019: Akwai yiwuwar INEC za ta hana zuwa rumfar zabe da wayoyin hannu Previous Kalli Hadiza Gabon tayi anko da Diyarta Maryam Related PostsSule Lamido ya lissafa ‘yan Najeriya da suka fi Buhari gaskiya da kima Sule Lamido, tsohon gwamnan jihar Jigawa kuma daya daga cikin masu neman jam’iyyar PDP ta tsayar da su takarar shugab… Read MoreIna so in haihu da yawa nima in dauki irin wannan hoton>>Dan majalisa Abdulmumini Jibril Dan majalisar wakilai, Abdulmumini Jibril ya saka wannan kayataccen hoton iyalin a dandalinshi na sada zumunta da muh… Read MoreDireban fadar shugaban kasa yayi yunkurin kashe kanshi saboda rashin kyawun albashi Wani direba dake aiki a fadar shugaban kasa me suna Offre yayi yunkurin kashe kanshi ta hanyar rataya saboda tsananin… Read MoreKalli yanda Amaechi da Abdulsalam Abubakar ke kyakyata dariya a wannan hoton Ministan sufuri, Rotimi Amaechi kenan a wannan hoton tare da tsohon shugaban kasa, Abdulsalam Abubakar suke kyakyataw… Read More No comments
No comments