Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango ya dade yana nuna goyon bayanshi ga shugaban kasa, Muhammadu Buhari da kuma salon mulkinshi, a wannan karin ma Adamun ya sake yabon shugaba Buhari.
Adamu ya saka wannan hoton na shugaba Buhari inda yace, ina gwanin wani???
Maryam Yahaya 'Yar kwalisa
Jarumar fina-finan Hausa me tashe, Maryam Yahya kenan a wadannan hotunan nata da ta matse, tasha kyau, tubarkal…Read More
Fati Washa 'yar kwalisa
Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Washa kenan a wannan hoton nata da ta haskaka, tasha kyau, tubarkallah, muna mata f…Read More
No comments