Tauraron mawakin gambara da Hausa, DJ Abba kenan tare da tauraruwar mawakiya, Dija, ya bayyana cewa, tana da matukar saukin kai duk da cewa ita sananniyar fuskace kuma yana da ya daga cikin masoyanta.
Adam A. Zango dan kwalisa
Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango kenan a wannan kayataccen hoton nashi da ya haskaka, muna mishi fatan Alheri…Read More
No comments