Diyar gwamnan jihar Kano, Fatima Abdullahi Ganduje kenan Amaryar dan gwamnan Oyo, Idris Ajimobi a wannan hoton nata na kwanannan, muna mata fatan Alheri.
Kalli DJ Abba tare da Dija
Tauraron mawakin gambara da Hausa, DJ Abba kenan tare da tauraruwar mawakiya, Dija, ya bayyana cewa, tana da matukar …Read More
No comments