Ministan sufuri, Rotimi Amaechi kenan a wannan hoton tare da tsohon shugaban kasa, Abdulsalam Abubakar suke kyakyatawa, hoton ya dauki hankula.

Kalli yanda Amaechi da Abdulsalam Abubakar ke kyakyata dariya a wannan hoton

No comments