Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan a wadannan hotunan nashi inda yace duk inda aka ganshi a ce mai ranka shi dade.

Duk inda kuka ganni ku ce min ranka shi dade>>Adam A. Zango

No comments