Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango ya saka wannan hoton nashi inda ya nuna zobenshi dake dauke da sunan Allah da manzon tsira, Annabi Muhammad (S.A.W).
Ya rubuta cewa, Albarkacinsu nake ci shi yasa ake cemin Ranka shi dade.
Hadiza Gabon 'yar kwalisa
Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wannan hoton nata da ta sha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Al…Read More
No comments