1. Gurbatattun Membobin kungiyar CAN da gungun mutane masu rawa da bazarsu tuni har sun fara kuwwa saboda nadin sabon shugaban DSS da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yi jiya Alhamis 13/9/2018, ka ce abin da shi Shugaban Kasa ya yi abu ne da ya saba wa Constitution din Nigeria, ko kuwa ka ce shi ne Shugaban Kasar Nigeria na farko da ya taba yin hakan!
2. Tsohon Shugaban Kasa Olusegun Obasanjo ya nada DG DSS Colonel Kayode daga shiyyar Kudu maso yamma, shiyyar da shi kansa Shugaban Kasar ya fito daga cikinta.
3. Sannan tsohon Shugaban Kasa Good luck Ebele Jonathan ya nada DG DSS Ita Ekpeyong daga shiyyar Kudu maso kudu, shiyyar da shi kansa Shugaban Kasar ya fito daga cikinta.
4. Ke nan mene ne sabo, ko kuma mene ne da ya saba Ka'idah da shi Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yi a nan?
5. Muna rokon Allah Madaukakin Sarki da Ya kare Nijeriya, da 'yan Nijeriya daga sharrin gurbatattun membobin CAN da masu rawa da bazarsu.
Hakkin mallaka #Rariya.

No comments