Auren farar mace bazai sa ta haifar maka fararen 'ya'ya ba: Mamata farace ni kuma gani baki

 Tauraron fina-finan Hausa, Musa Maisana'a ya bayyana cewa auren farar mace ba tabbaci bane na cewa zata haifar maka fararen 'ya'ya ba. ya kara da cewa, shi mahaifiyarshi bafulatanace, fasa amma gashi baki.
Ya kara da cewa ko baturiyace ka aura babu tabbacin zata haifa maka fararen 'ya'ya.
Ya kuma jawo hankulan masu bilicin inda ya bayyana cewa yanzu abin takaici wai hadda maza ke bilicin, ya kara da cewa shi yana godewa Allah da yayo shi a baki.

Related Posts

No comments