GA KADAN DAGA CIKIN BAITOCIN WAKAR
– Yar budurwata ! Yar budurwata !! Yar budurwata Asiya sanki yai Nisa a Zuciya
– Ko cikin birni aka bincika zaa sha nema
– ƙaidojin So Duka kin cika Tunda kin girma
– Ko a tarihi aka waiwaya sunanki na nanma
– Ta dabance ce Ke Asiya zan kulaki Kamar marainiya
– Da kinfito Angama, ganinki yasani kiddima, soyayya ance ruwan zuma, kirani insha a korama, gani Kiban dama Dan nayo girma, gani Kiban dama Asiya Dan nayo girma a zuciya.
Karku Bari a barku a baya Baku saukar da Ita akan Wayoyinku ba
Downlord mp3
Wakoki

No comments