Umar M Shereef – Har Abada

Barkanmu daga dawowa daga hutun karshen mako Masoya wakokin Umar M Shereef, yauma kamar
kullum mun kawo sabuwar wakar tashi me su na HAR ABADA, a cikin wakar yana sharhin soyayya
GA KADAN DAGA CIKIN BAITOCIN WAKAR
-Da rai lafiya take anfanuwa,
-da lafiya ake more rayuwa,
-a rayuwa so na kauda damuwa,
-da damuwa akan rassa rayuwa,
-soyayyace da baayin kwatance,
-in kayi dace hankalinka kwance,
-idan ta baci se tasa a zauce,
-maffitace addua a takaice-,
-dake nadace
-a soyyaya banda ike,
-har abada nidake da’iman da’iman

Downlord mp3

Wakoki

Related Posts

No comments