Rarara -Kowa Yafito Barawo ne, Buhari Fito Ka Maimaita

Sabuwar wakar dauda kahutu rarara mai suna ” Kowa Ya Fito Barawa Ne ” indai manufar a gyarane to shine ko me wannan wakar tasa take nufi oho sai kun saurara.
Amma wannan daban take da wakar da yasaki mai suna ” Kowa Ya Fita Shi Barawo ne ”
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Kowa ya fito barawo ne
– Indai manufar a gyarane
– Mun baka kasa amana baba buhari fito ka maimaita
– Nasan manufar barawo shi bai gamsu adaina sata ba
– Kuma dan raba ja’irine shi ba kowa zaya gane ba
– In akai maganar agyara baba baza aima adawaba
– Sai dai kuma yan hayagagar zana fada a wakata

Dowmlord mp3

Related Posts

No comments