Fatima Ali Nuhu
Diyar tauraron fina-finan Hausa, Fatima Ali Nuhu na murnar zagayowar ranar haihuwarta, abokan sana'ar mahaifinta da dama sun tayata murna, muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.

Zafafan Hotunan Fatima Ali Nuhu

No comments