A duk shekara, ana fitar da sunayen 'yan wasan da suka fi daraja/karbuwa a kasuwannin Duniya, ana la'akari da dukkanin wasannin da ake bugawane irin su kwallo da dambe da tsere dadai sauransu wajan fidda wannan sunaye.
Tauraron dan wasan kungiyar Manchester United, Paul Pogba ne ya zamo na daya a wannan shekarar, yayinda dan wasan dambe, Anthony Joshua ya fado a na biyu, wanda a shekarar da ta gabata shine na daya. Matashin dan wasan PSG, Kylian Mbappe ne yazo na uku.
Ga sunayen mutum goma na farko kamar yanda kafar Sports Pro ta wallafa:
1. Paul Pogba (Football)
2. Anthony Joshua (Boxing)
3. Kylian Mbappe (Football)
4. Alexander Zverev (Tennis)
5. Steph Curry (Basketball)
6. Harry Kane (Football)
7. Chloe Kim (Snowboarding)
8. Odell Beckham Jr (American football)
9. Katie Ledecky (Swimming)
10. Aaron Judge (Baseball)

No comments