Jarumar fina-finan Hausa, jakadiyar FKD, Teema Makamashi kenan yayin da take bayyana goyon bayanta ga shugaban kasa, Muhammadu Buhari, tace shine zabinta.

Buhari ne zabina>>Teema Makamashi

No comments