Sabon fasihin mawaki kenan saniyon m inuwa yana daya daga cikin yaran nura m inuwa kuma shima ya iya waka mai rasha zuciyar masoya .
Zama da masoyi hmmm Allah ka bamu masoya nagari.
kuji zama da masoyi dadi ranar rabewa asha kuka wanda yai dace da masoyi wani abunma sai dai kun saurari wannan wakar dan gaskiya ba acewa komai Allah ya taimaka saniyon m inuwa ya kuma kara basira.
Download mp3

No comments